Posts

Showing posts with the label Leadership

KALLI CHANJIN DA YARONDA IYAYENSA SUKA DAURE TARE DA DABBOBI YASAMU BAYAN WATANNI

Image
KALLI CHANJIN DA YARONDA IYAYENSA SUKA DAURE TARE DA DABBOBI YASAMU BAYAN WATANNI  Gwamnatin jihar Kebbi ta mika Jibril Aliyu ga iyayensa, yaron dan shekara 11 da mahaifinsa tareda kishiyar mahaifiyarsa suka daure tare da dabbobi da yunwa tsawon shekaru biyu, a unguwar Badariya da ke cikin garin Birnin Kebbi. Idan dai za a iya tunawa, a ranar 9 ga watan Agusta, 2020, gwamnatin jihar ta yi alkawarin yi wa yaron magani gaba daya, bayan da aka daure shi da sarka da mahaifinsa da kishiyar mahaifiyarsa suka yi masa. Bayan daure yaron da sarka, an gano cewa yana rayuwa da dabi’a irin ta dabbobi, kuma wannan ya tilasta masa cin abincin dabbobi dakuma kashin dabbobi, ba tare da ruwa ba, yayin da yake yawan cin najasarsa a matsayin hanyar tsira da rayuwarsa. Da yake mika yaron ga iyayensa, babban daraktan kula da lafiya kuma babban sakatare na asibitin tunawa da Sir Yahaya, Dakta Aminu Haliru Bunza, ya ce sama da kwararrun likitoci 20 ne suka halarci wurin yaron yayin da yake zaune a asibit...

SOME LEADERSHIP TIPS TO LEARN FROM AN EAGLE

Image
. 1. Eagles fly alone and at high altitude - They do not fly with sparrows, crows and other small birds. MEANING - Stay away from narrow-minded people, those who shoot you down. Eagle is flying with the eagles. Stay in good company. 2. The Eagles have a clear vision: they have the ability to focus on anything up to 5km. Regardless of the obstacles, the eagle will not move prey until it has seized it. SIGNIFICANCE - Have a vision and stay focused regardless of the obstacles and you will succeed. 3. Eagles do not eat dead things - they eat only fresh prey. MEANING - Do not count on your past successes, keep looking for new frontiers to conquer. Leave your past where it belongs in the past. 4. Eagles love the storm - When the clouds gather, the eagle gets excited, he uses the wind of the storm to rise higher. Once he has found the wind of the storm, the eagle uses the storm raging to rise above the clouds. This gives the eagle the opportunity to slide and rest his wings. In th...